Salman ya galla masa harara cike da jin haushi yace wallahi Sa'a kayi da banyi mata dukan tsiya in yaso gaba d'aya zuciyar taka ta tarwatsi har yaya salman yadasa aya yaya Habeeb yana watsa masa mugun kallo mai cike da jin haushi, daga bisani yaja dogon tsoki yanufi k'ofar fita daga shagon da sauri kyakyawar burduwa tace Habeeb ya za'ayi katafi batare da mun gama magana ba"?

Harara ya galla mata yace ke har kina tsanmani ina da kwanciyar hankali da za ki yi magana da ni"? Ga salman nan ki yi masa bayani d'ikinki in nadawo ya sanarda ni yana k'arasa magana yasa kai yafita, yaya salman ya ja tsoki had'e da cewa shege namamajo yayin da raguwa samari da ke shagon suka kyalkyale da dariya shak'iyanci. Gudu takeyi tana kuka mutane da ke wuce sai kallota sukeyi, wanda suka santa kuwa sai tambayar ta sukeyi Haleesa lafiya kike kuka"?

A tsorance Ammi tashigo d'akin ta daka mata tsawa ta hanyar cewa ke lafiya kika shigo mini gida kina wannan taratsi na fitar hankali"? Batare da ta juya ta kalli Ammi ba cikin dasashiyar murya tace Ammi yaya Habeeb nagani tare da wata a shago suna fira, Ammi bakiji irin zafin da nakeji a zuciyata duk lokacin da naga yaya Habeeb yara6i wata 'ya mace jin nakeyi kamar zan yi hauka kum Ammi ta daka mata mahaukaciya tsawa da tayi sanadiya da ta hadiye sauran kalamai ta, cikin takaici Ammi tafara fad'a wai ke Haleesa wace irin fitaniya yarinya ce ke"?

Wane irin hauka da shirme k'urciya ne yake da mu ki"? Domin wannan abun naki ba kishi bane shirme ne da tsabar samun wuri to ki bud'e kunne ki da kyau ki saurara, ni saboda nafara gajiya da wannan iskanci naki uwarki ce ta Haifa miki Habeebu da za ki ce ba zai kula kowace 'ya mace ba sai ke"?

Nan take ta hadiye kukan ta saboda tasan halin Ammi kad'an daga cikin aiki ta ne, yanzu nan za ta had'a mata jini da majina don haka ta rufawa kaita asiri ta hadiye kuka ta Ammi ta ja tsoki ta fice daga d'akin had'e da cewa kuma kifito ga wanke-wanke yana jiranki. Ba yadda ta iya dole ta mik'e jiki a sab'ule ta fito tana sharar hawaye had'e da majina da ke tsiyaya daga hancita, kaitsaye bakin famfo ta nufa inda tuli kwanuka wanke-wanke ke jiranta kujera 'yar tsuguno ta d'auko ta zauna ta fara wanke kwanuka lokacin-lokacin tana share hawaye da baya hannuta zuciyarta cike da jin zafin yaya Habeeb wai miyasa Ammi da yaya salman suka kasa fahimtar cewa tsabar son da nake yiwa yaya Habeeb ne yake haddasa mini matsananci kishinsa"?

Cikin mutuwar jiki ya tunk'aro inda take Saida ta ja majina da tafito mata a hanci ta koma inda tafito, cikin muryar kuka tace miyasa kake min haka yaya Habeeb"? Na shiga uku babylove na ta6a cewa da ke ina so kyakyawar mace kuma, wane munafuki ne yace da ke bakida kyau"?

Ta turo baki had'e da cewa ni ce nagano da kaina banida shaharare kyau, kuma ga shi a kullum 'yan mata masu shaharare kyau suna zarya a shagonku kuma saboda kai kadai suke zuwa kai d'inki. Yaya Habeeb yadafe kai ya wani zaro ido yace in har baso kike yi nima nayi miki kuka ba babylove ki ajiye wannan zance a gefe ki yarda da ni ki kuma daina kwakwato akan irin so da nake miki, da ace ana bud'e zuciya da wallahi na bud'e miki tawa zuciya ki shiga idanu ki su hasko miki irin masifafe son da nake miki wannan ce kadai hanyar da zanbi ki yarda da cewa zuciya ta mallaki, ki ce ke kadai.

Inna zainab na ciki kuwa? Harara ta galla mata tace nima bansaniba in kuma baki tashi tafiya ba, nayi tafiyata inna dai sai faman dariyar su takeyi saboda tasan da kyar ne Haleesa da zainab su had'u ba tare da suyi fad'a ba.

Posted by jeeddah aleeyu at Email This BlogThis! Newer Post Older Post Home. Subscribe to: Post Comments Atom.This banner text can have markup. Search the history of over billion web pages on the Internet. Full text of " Hausa stories and riddles, with notes on the language etc. SAGE The date shows when this volume was taken. To renew this book copy the call No. Limited books must be returned within the four week limit and not renewed.

Students must return all books before leaving town. Officers should arrange for the return of books w. Volumes, of- periodicals. For special pur- poses they are given out for "" a, limited time. Borrowers should not use their library privileges ipr. Books of special value "" and gift books, when, the giver washes it, '-are not allowed, to circulate.

Do not deface books by marks and writing. Cornell University Library PL There are no known copyright restrictions in the United States on the use of the text. Harris, b. Entered at Stationers' Hall. Page Read No. Line 11, read " mun zo," not "nun zo. Last line, read " To, nagari, sun tafo. Last line, insert " inuka " before " zo gidan Masabiha.

Errata in Hausa Dictionary. Page 5. These stories are published in the hope that they may facilitate the study of the Hausa language. They are rather more difficult than those in Schon's Magana Hausa, containing more idioms, but in very similar language for the most part. In the original version of some of these stories a few Arabic words occurred, which are well known in North Africa but not in Hausaland, all such words have been replaced by their Hausa equivalents. The preparation of this volume for publication has recalled pleasant memories of many days spent in inter- course with Hausas whom I look upon as personal friends, both in the Barbary States and in Egypt.

I have been greatly indebted to the Hausa Diction- aries of Dr. Schon and the Rev. Canon Robinson, M.A school ina zaune ina shan lemo rani,direba nake jira can na hango bom boy yai fakin bai fito ba na mike na karasa na bude motar na shiga tare da sallama ya zuba min kwala-kwalan idanunsa bai ce min komai ba ya tada motar har muka bar makarantar har muka isa gidansu dake GRA tun daga net nake kallon gidan,gaskiya gidan ya tsaru a kayataccen falon muka zauna ya kawo lemo da keck na dan tsakura domin hankalina na gida kan carpet ya zauna yace min sauko na sauko muka zauna muna fuskantar juna,ya matso daf dani har muna jin sautin numfashin junanmu kamar mai shirin maidani ciki.

Abbagana hausa novels facebook. Read More. Shahid na fitowa sanyin ac da kamshin airfresner ya sanyaya masa zuciya hannu ya daga Allah ka bani wahida don hasken annabi da alkur'ani ya zauna gaban mirror yana kallon kansa tabbas ya rame rama ba yar kadan ba yai make up shadda yasa marun ya fesa turarensa me tsananin kamshi ya fito cikin kwalliya bakin takalmi yai amfani dashi yana fitowa wahida na mikewa inna ni zan tafi wahida ki kwana mana ayya inna ban ce zan kwana ba sai dai inna sake zuwa to ki gaida mom din.

W n gaishe ta tace ina kika baro min mahida?

BANI BA AUREN TALAKA Part1 Hausa Novel

Alhamdullilahi to Allah ya jikan musulmi amin na gode,amir sai anjima na kashe tare da cilla wayar jaka don ganin yadda bom boy kole watsomin harara da wa kike magana oh yaya kenan na fuskanci tunda na soma magana hankalinka na kaina,to amir ne abokin yaya al'amin ya bugo yai min gaisuwa waya ba shi number ki ina tunanin ko gun ya amin ya amsa okey zamu haduda al'amin din taso mu tafi mamy ta ce oh bom boy ba dai kishi ba tun yanxu daku bari kuyi sallar magariba da sauri ya fice yace ba kya cewa mu kwana naiwa ummi sallama muka fita ya cemin bani key, Abbagana hausa novels facebook.

Bayan sati biyu wahida zaune ta hada uban tagumi wasu irin hawaye ke shatata akan kumatunta ya faruq ya shigo ya zauna wahida ya kira sunan cikin sanyin murya na dago na kalle shi sai dai sam na kaaa tsayar da hawayen,wahida ya kamata kiyi hakuri addu'a zakiyi wa anty,tashi kiyi wanka kinji Allah ya ji kanta "amin" na mike na nufi bedroom dinmu nai wanka na fito cikin atamfa gold star ba wata kwalliya nai ba nasa hijabina dakin mom na shiga nace mom zani gidansu bom boy mom ta kalle ni wahida kin ga kuwa yadda kika rame na rausayar da kai ta ci gaba,din Allah wahida ki kwantar da hankalinki ko kina so kema mu rasa ki?

Wahegari na tashi da matsanaicin ciwon kai da kyar na iya fitowa dakin anty naje na gaishe ta sannan dakin daddy sannan dakin small kamar in shiga dakin shahid wata zuciyar tace kawai in share shi daki na koma na cire hijabina sanye nake da wata yar bingilar shimi shara-shara domin kawai na kirjina a bayyane yake kasancewar bbu mai shigo min daki kwanciya nai anty ta shigo min da break fast din da magani ina zaune ina shan tea sun hadu gurin breakfast bom boy yace anty ina yar takine bata jin dadi ya mike me ke damunta bai maji amsar da antin ta bashi ba domin sam hankalinsa baya jikinsa ina zaune ina shan tea yai sallama zama ya yi a gabana ya zuba min ido oho ni na manta ya shahid ina kwance jin shiru nace au good morning domin in ance masa ina kwana ya kan ce mene kuma ina kwana?

Abbagana hausa novels facebook www. Da safe da wuri na shiga kicin na hada breakfast anty ta shigo oh wahida break fast din ma bazaki kwanta ki huta ba anti ina kwana lafiya lau wahida ya gajiyar jiya ba gajiyadaki na koma nai wanka sannan na fito cikin doguwar riga gaba daya suna falo na tsunguna na gaida dad dinsu ya shafa kaina yace ina mahida nace tana gida dad dinsu bomboy yana da kirji ga wasa da dariya mutum ne mai kirki sam bashi da wulakanci.

Allah sai dai kar ka samu muddin sai ka Allah abbana ko ince Allah Al'amin kanina ne Allah ya kyauta kaine ka girmi ya Al"amin?

Ranar litinin al,amin ya dawo bayan ya huta sai kiran mahida yace mahida ina wahida? Newer Posts Older Posts Home. Follow Us. Tallata Kayanka. Guide Tricks Blog.

in bani hausa novel

Be With Me Technology. Popular Posts. Waye SAnadi?? Waye Sanadi??Post a Comment. Hausa novels. Mrs bilkisu No comments.

Nak'ara k'asa da kai saboda kunya, na ce, "bari naje falo idan kagama saina dawo, wlhy bammasan kana shirin wanka bane. Takowa yayi cikin takun k'asaita har inda nake tsaye.

Nikam jinake tamkar na zura da gudu, amma babu dama Nai saurin maida kaina k'asa. Ya zaunar dani abakin gado sanan yacigaba da cire kayansa. Araina na ce, "waishi doctor baisan inajin kunyarsa bane?.

Ina nan zaune harya gama cire kayansa, ya k'araso yazauna kusa dani dagashi sai gajeren wando. Maimakon nabashi amsar tambayarsa sainace kadawo lafiya?. Lafiya k'alau.

kawarta ce sanadi 1 complete hausa novel

Ya aiki?. Ban bashi amsabama yanzu. Kafin ya ce, "wani abu nafice. Rakani yayi da wani shu'umin kallo, ala66ansa yafurta iman kinkusa zuwa hannu aii, kunyar nan tana cutata dayawa.

Ya murza bak'ar hula da bak'in agogo, turarensa na kullum ya fesa, tunkafin yafito k'amshinsa yayo gaba. Sosai na dasa masa idanuna ko k'yaftawa banayi.

Jinai anhuremin ido". Na sauke nannauyar ajiyar zuciya, tareda cusa kaina cikin cinyoyi saboda kunyar yakamani ina kallonsa. Yakai tsawon minti biyar yana kallona. Saidai ni kaina nayik'asa ina fidda nawa numfashin ahankali.

Bai k'arasaba marwan yashigo shima cikin shirin masallaci, doctor ya hararesa koma kayi sallama. Banason k'arya". Na ce, "yayi sallamafa. Ya maido da kallonsa gareni, kinji kenan?. My boy ya akayi? Marwan ya ce, "daddy ne yadawo shine na ce, "bari na sanar dakai. Okey my son muje.

Saida suka kai k'ofa sanan yajuyo ya ce, "idan kinjishiru munwuce masallaci. Dr da Marwan suka nufi 6angaren yaya, da sallama suka shiga. Yayansa yana zaune shima cikin shirin masallaci da alama su yake jirama.

in bani hausa novel

Yamik'e da sauri tareda warema doctor hannu, alamar yazo. Yayansa ya nunasa yana dariya anya kuwa zan yarda dakai Isma'il??. Da sauri suka saki juna suna kallon agogo.Post a Comment pls drop down your comment Kallonta yake kawai cike da adoration wani sabon santa na sake shigansa.

I love you both, no one like you kinji? Fauzi your wish is my command. Me kikeyi? Murmushi yasaki sannan yasa hannu cikin kayan nata ya zaro wayar sanadin haka yasata dariya se kamar chakulkuli yake mata.

Fauzi kafara wasa da aiki. Kallonsa take a yayinda ya mata nuni da idanunsa akan ta kalli sama hakan tayi. Abinci mana Babe.

in bani hausa novel

Close it please kinfa san banason wannan miyan kukan. Se wani toshe hanci kake sekace something is smelling. Kafin ya miqe ta dakatar dashi ta hanyan zama kan cinyarsa. Tashi please warin ya isheni.

Gomma ka kwantar da hankalinka dan yau sekaci tuwon nan. Email This BlogThis! Share to Twitter Share to Facebook. Muhammad Abba Gana.

Bintu diyar bayi, 1 (( hausa novel )) Audio

Newer Post Older Post Home. Follow Us. Tallata Kayanka. Guide Tricks Blog. Be With Me Technology. Popular Posts. Waye SAnadi?? Waye Sanadi?? Da yammacin ranan Asab I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself as long as there is a power supply and a reliable internet connection. View my complete profile.Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban.

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa.

Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya. Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake Read more.

Gidan Novels Hausa Novels. Read More. Ni Da Aminiyata! Sopy tai dariya nikam bansan randa zaki zama jarumaba fareeda, ke komai kin gaji sai kace mai yaron ciki?? Gaba d'aya suka tuntsure da dariya harda tafawa, sopy tace"ina ni ina yimiki ciki rufani ki sayani, suka kuma tuntsurewa da dariya. Tsayuwar wata bak'ar motace ta tsayar musu da dariyar,suka k'urawa motar idanu, da alama sunsan mai ita, ko kuma suna son sani. Wani farin saurayi mai d'an jiki yafito yana murmushi, idonsa akan 'yammatan, yak'araso da sallama, suka amsa cikin sakin fuska, suka gaisheshi, sopy ta d'ora da fad'in habibina daga ina??

Da wannan farar safiyar ga sanyi?? Ya shafa sumar kansa, yana fad'in gimbiyatace ta fito dani ko fareeda?? Saurayin yayi d'an murmushi to kuzo mutafi karku makara, dan wannan motar makarantar taku saiku kai k'arfe takwas baku tafiba, yafad'a yana karb'ar school bag d'in sopy. Fareeda taja ajiyar zuciya bakomai mikika gani???? Sopy tace''ban yardaba fad'a min gsky!!

bani bace hausa novel

Suka bishi abaya, bayan sun shiga motar, yaja suka tafi, sopy tadage sai fareeda tafad'a mata damuwarta, ita kuma fareeda tadage akan babu abinda ke damunta. Saurayin yay dariya nikam tunda nake arayuwata bantab'a ganin k'awance irin nakuba, mai cike da k'auna da yarda, dakuma aminci, wai idan kun tashi aure yaza ayine?? Wlhy habibina nima kullum damuwata kenan, bani da wani buri bayan naga mijin k'awata, tunda ni nakama nawa tafad'a tana kallon saurayin, shima ya kalleta yay Murmushi, fareda yakamata ki tsaida gwani gashi har munkusa k'are makaranta.

A bakin get d'in makarantar ya ajiyesu, suka tsaya shida sopy suna sallam, yayinda fareeda tai gaba zuciyarta na zafi saboda kishi. Bayan yatafi sopy tak'araso inda fareeda ke tsaye fuska a d'aure, sopy tabita da kallo dan son gano matsalar K'AWARTATA, amma sai fareeda tai gaba, tabar sopy a tsaye tana kallonta.

Bintu diyar bayi, 1 (( hausa novel )) Audio

Zuciyarta tace k'ila itama tana sonsane, kobatason tarayyarku, tai saurin cewa kai A'a fareeda bahaka takeba, domin na yarda da fareeda d'ari bisa d'ari, nayarda da ita kamar yanda na yarda da kaina, shaid'an bazan yarda da hud'ubarkaba, balle har ka haddasa rashin yarda tsakanina da K'AWATA, abin sona da k'aunata, dan bayan iyayena da 'yan uwana, babu wanda nake k'auna kamar fareeda da Abdul, mutanan nan biyu sunada matuk'ar muhimmanci arayuwata fiye da tunanin mai hankali. Mijina Complete Hausa Novel.

Zaune nake akan kujera ina kallon MBC 2 wani da film Mea suna avatar ina tunanin yanda mukayi Aure nida mijina wato yaya ubaidullah Wanda yakasanceh yayana ne a gareni da maipinah da mahaipinsa uwar su daya uban su daya wato dea auren zumunci ankamuna nida Yaa ubaidullah tun ina yar qaramatah Allah y hada jinina da na Yaa ubaidullah har na girma na isa aure mahaipanmu suka hada aurenmu da Yaa ubaidullah anyi muna auren gata nida Yaa ubaid an kashe dukiya a wajen aurenmu ta gaske dmn a wurin mahaipina niceh diya macce a wurin mahaipin Yaa ubaida ma haka ne shine daa namiji a gidansu hka dea akayi shagalin bikinmu cikin daula Mea yalwa Wanda mahaipina wato Alh.

Sani usman da mahaipin Yaa ubaid wato Alh. Kamar wata mahaukaciya take famar tura kod'addun kayanta cikin wani yagaggen bakko, tana tura kayan tana sharar kwalla dake mata ambaliya ta kyakkyawar fuskarta. Yar dattijuwa ce mai kimanin shekaru hamsin ta shigo dakin nasu wanda bayan tarkace ba abinda ke cikin dakin, tsaye tayi ta kurawa yarinyar ido tana kallonta harta gama tura kayan cikin jakar.

Fatima tace, "Wayyo Sis kiyiwa Grany uzuri, bakiga se kallonmu takeyiba, alamun taji dad'in ganinmu, hala taji haushin bamuyi sallama bane, ko Grany?

Khairat da Fatima sa'annin junane, dan anhaifi Fatima da Sati biyu aka haifi Khairat. Burodin ayaba Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. MAJNOON hausa love novels Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake Mutane uku ne a duniya 1.Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban.

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai.

Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu.

in bani hausa novel

Sai a gauraya don su kwabu. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.

Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake Read more.

Gidan Novels Hausa Novels. Tafiya yakeyi yaran kuwa sai binsa sukeyi suna masa ihu, wani lokaci idan yagaji da ihun yakan dan juyo yabi yaran da gudu sai su zura da gudu. Hakadai yaci gaba da tafiya, idan yaga bola a gefen titi yakan tsaya yayi tsince2 sa kafin yaci gaba da tafiya. Dai dai kwanar wani layi ta kunnu kai Tun daga nesa ta hangi yara sunai masa waka, "Ga maj nun uban tanbele".

Maj nun yayi saurin girgiza mata kai "a a nadaina " yana gama fada yayi sauri yazauna ya langwabe kansa. Murmushi tayi tadawo kusa dashi tazauna ta mika masa kular datazo dashi "ga abincika maza ka cinye kabani kular na wuce gida, tun kafin Abbana yadawo ". Mikewa tsaye tayi shima ya tashi ta dubesa tayi murmushi tace "nizan wuce gida sai nazo da dadare". Dariya tayi kafin tace " to shikenan idan nazo dadare zamuyi firar yanzudai zan wuce gida". Tsalle yayi yana ihu cike dajindadi yace "idan mukayi aure a jirgi zan daukeki nakaiki india".

Tayi rau rau da ido kamar zatayi kuka, nan ta fara salati harta samu na tsuwa tadan wani lokaci sai kuma taci gaba da tafiya. Da sauri yafito daga cikin motarsa ya tari gabanta sukayi ido hudu, ya marairaice fuska kmar zainyi kuka yace "haba rumaisa meyasa bakijin tausayin zuciyatane, plx kitsaya ki saurareni dan Allah koda na minti biyune ".

A karo na biyu yakara shiga gabanta yana fadan plx rumaisa, wlh ke kadaice a raina, nayi miki alkawarin zan chanza halina idan har kika amince da soyayya ta, kiduba fa kigani wannan ma kadai ai kinyi jahadii Bata jira yakarasa kalmarsa ta jahadi ba ta wanka masa wawan mari tas kakeji kafin tace "bana son, kuma natsani ganinka " takarasa maganar tahuci ta zagaya ta gefensa ta fice.

Tana isa kofar gidansu tatura kofar tashiga a harabar gidan taga motar abbanta a gefe yayi parking, cak ta tsaya guri daya, gabanta yayi mummunan faduwa, bugun zuciyarta yakara karfi, duk tsoro yakamata, domin tasan dacewa da suci karo da Abba akan maganar majnoon to gwanda ta fada rijiya zaifi mata sauki, da kyar ta iya taka kafafunta takarasa bakin kofar falo.

Cikin hargowa yakira sunanta saida ta kusan faduwa akan tsoro. Da gudu umma tafito daga dakinta cikin baccinta tajiyo karar mari. Dasauri tatashi ta rungume umma tana kuka tace "umma nashiga ukku, abba zaimun aure da faisal, kuma wlh umma bana sonsa" A lokacin yaji anfara knocking na kofar dakin, da kyar ya iya bude bakinsa yace "yes com in".

Bai masa maganaba yakara saman dinner table ya ajiye masa kwalaben akai, sannan yafita yamayar da kofar dakin ya rufe. Dasauri faisal ya cire rigar dake jikinsa ya jefar akan gado sannan yakarasa bakin dinner table din yadauko kwalba daya ya bude yafara zukar giyar a hankali yana lumshe ido, tunanin marin da rumaisa tai masa kawai yake yana karajin zuciyarsa nai masa zafi.